Description
Assalamu alaikum.
Ina yiwa muku barka da zuwa, da fatan kuma za a koyi abinda akazo domin shi.
Wannan course din mai sun “WORDPRESS MASTERCLASS (HAUSA)” nayishi ne domin taimakawa yan uwana matasa da wannan saussaukar hanyar tayin website ba tare da mutum yasan komai a coding ba.
Wannan Course nayishi ne da yaren Hausa gaba daya domin samun sauki da kuma saurin fuskanta. Kana da zabi biyu domin yin practice na duk abinda za a koyar a cikin wanna course din, akwai damar yin komai OFFLINE (ba tare da data ko ka siya Domain ba), sannan kuma akwai na online din wanda shima akwai na FREE for educationl purposes like this, sannan akwai kuma PAID one, wanda zaka je Domain registrar domin siyen Domain & Hosing.

Reviews
There are no reviews yet.