Description
Facebook & Instagram ads Hausa Version: Kamar yadda muka sani Facebook & Instagram wasu kafofin sada zumunta ne wanda mutane da dama ke gudanar da alamuran su da kuma taro ko kasuwanci a wannan kafofi. So a cikin wannan course insha Allah zamu koyin abubuwa da dama wanda zamu maida kafofin sada zumutar mu zuwa shagunan mu inda zamu dinga tallata hajar mu zuwa ga mutane mabanbanta a ko ina muke da buqata.
A cikin wannan course na Facebook ads zan yi mana bayani akan yadda zamu nemo mutane wanda zasu iya siyan kayan mu cikin sauki a ko ina suke Unguwar mu, Garin mu, Jahar mu, ko Kasar mu baki daya ko wajen qasa ma.
Wasu daga dikin abubuwan da zamu koya sune kamar haka:
- Yadda zamu inganta kasuwancin mu na yau da kullum zuwa ga kafofin sada zumunta.
- Yadda zamu dinga samawa kasuwancin mu sababbin customers a koda yaushe wanda zasu siya kayan da
muke siyar wa. - Yadda zamu qara adadin yawan kayan da muke siyarwa a koda yaushe.
- Da dai sauran su.




Reviews
There are no reviews yet.